Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin a saki tsohon mai baiwa Shugaban kasa shawara a harkar tsaro, Muhammadu Sambo Ibrahim Dasuki daga tsarewar da ake yi masa, sama da shekara hudu bayan da kotuna daban daban sun bayar da umarnin a sake shi.

Babban Lauyan Gwamnati Ministan Shari’a Abubakar Malami ne ya fitar da bayanin gwamnatin tarayya za ta umarci hukumar tsaron farin kaya ta DSS da su saki Sambo da Sawore da ake tsare da su.

Sauran bayani za a ji daga baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *