Spread the love

Senata Ben Uwajumogu ya mutu

Uwajumogu ya mutu ne yau Laraba bayan rashin lafiya a Abuja.

Dan majalisar dattawan Najeriya, sanata Ben Uwajumogu ya mutu.

Dan majalisar mai wakiltar Imo ta Arewa ya mutu yana da shekara 51.

Sanatoci ‘yan uwansa suna jimamin rashinsa musamman wannan mutuwar tasa ta kai tsaye za a ce.

Ganin yanda yake mabiyi addinin kirista ba a fara maganar bizne shi ba zuwa haɗa wannan rahoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *