Spread the love

Hoton tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da jagoran jam’iyar APC a kasa Asiwaju Bola Tinubu ya haifar da cece-ku-ce a kafar sada zumunta.

Hoton ya jawo kulawa sosai a turakar mutane daban daban a kafar.

Tinubu kan hoton ya ce ta hannun jami’insa mai kula da harkokin yada labarai Tunde Rahman a fejinsa na facebook ya ce haduwa ce kawai aka yi ta gani ga ka wadda gwamnan Adamawa Umar Fintiri ke kallo.

An tambaye shi ko haduwar da tattaunawa na da alaka da zaben gaba na shekarar 2023 ya ce babu wannan alakar whaduwa ce kawai aka yi ba wani kari game da hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *