Spread the love

Messi ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa na duniya wato Ballon d’Or na shekarar 2019.

Messi dai ya doke babban abokin hamayyarsa Cristiano Ronaldo da ɗan wasan baya na Liverpool Virgil Van Dijk.

Wannan dai shine karo na shida da Messi ya lashe kyautar.

Wasu na ganin bai kamata ya sake lashe gasar ba, a duba wasu matasa masu tasowa yafi a riƙa tsayawa kan waɗan nan su kaɗai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *