Spread the love

Ɗan majalisar tarayya daga jihar Neja Jafaru Auna ya rasu.

Ɗan majalisar yana kan saman kujerar ne a lokacin rayuwarsa.

Ɗan siƴasa ne mai jajircewa da ƙwazo a cikin siƴasarsa.

Ba shi ne ɗan majalisa na farko da ya rasa ransa yana saman kujera ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *