Shin ya dace ma’aurata su bayyana wa juna cin amanar da suka yi bayan idon junansu?

Dangantaka ta hulɗa irin ta auratayya ɓoye wani sirri na iya haifar da mutuwar aure. Ta wani ɓangare kuma bayyana sirri ne ke zama sillar ɗaurewar auren. Ba kowa ne gaskiya ke tafiya da shi ba. Hakan ya sanya wasu ke ganin rufe baki ga cin amanar da suka yi zai fi bayyanawa.

Dangantaka ta hulɗa irin ta auratayya ɓoye wani sirri na iya haifar da mutuwar aure. Ta wani ɓangare kuma bayyana sirri ne ke zama sillar ɗaurewar auren. Ba kowa ne gaskiya ke tafiya da shi ba. Hakan ya sanya wasu ke ganin rufe baki ga cin amanar da suka yi zai fi bayyanawa.

Kabiru Muhammad ya ce ‘in na ci amanar matata zan sanadar ita, in naga mace ne a waje da nake so zan sanar da ita addini ya yarda na ƙara aure, kamar yadda bai aminta na yi fasiƙanci da wata a waje ba, bana yaudararta komi na yi na cutar da ita zan fada mata don gudun tafiya da haƙƙinta lahira, ni ba zan ɓoye mata kowane sirri nawa ba’ a cewarsa.

Yusif Lawal ya ce faɗin cin amana ga juna rashin girmamawa ne, matuƙar kuna son junanku za ku yi ƙoƙarin gyara zamantskewarku ta hanyar gyara halinku, wannan sirri ne da ake rufewa ko biznewa.

Maryam Muhammad ta ce ‘na ɗauki aurena da girma ba zan cuci mijina ba balle har na fara tunanin na bayyana masa ko na bari. Ba zan yaudari mijina ba’ a cewarta.

2 thoughts on “Shin ya dace ma’aurata su bayyana wa juna cin amanar da suka yi bayan idon junansu?

 • January 30, 2020 at 5:13 am
  Permalink

  I can see that your website probably doesn’t have much traffic.
  Your posts are interesting, you only need more new readers.
  I know a method that can cause a viral effect on your blog.
  Search in google: Jemensso’s tricks

  Reply
  • February 9, 2020 at 11:00 am
   Permalink

   Ok

   Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *