Spread the love

Yunkurin binciken gwamna Nasir El-rufa’i da hukmar EFCC ta ce za ta yi akan kudi naira biliyan 32.

Gwamna El-rufa’i ya nuna kotu ta wanke shi kan maganar a shekarar 2009 ta tabbatar da ba wasu kuɗi biliyan 32 da suka ɓata na gidaje a birnin Abuja.

Wasu mutane na ganin abin yanada nasaba da siyasar 2023.

A jawabin da ya fitar a turakarsa ta facebook ya fito da bayanai tiryan tiryan kan magnar da yanda kotu ta wanke shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *