Spread the love

A ƙalla mace miliyan biyu ake yi wa fyaɗe a Nijeriya kowace shekara.

Ministan harkokin mata da cigaban jama’a Mista Pauline Tallen ce ta furta haka a shirye-shiryen taron ƙasa kan nuna rashin amincewa da cin zarafin mata a shekarar 2019.

Ta nuna haushinta yanda ake samun ƙaruwar fyaɗe a makarantu da wuraren bauta da ƙungiyoyi. Babu kowane adalci ga yin fyaɗe.

Ta ce kawar da harkar fyaɗe abu ne da yakamata duk ‘yan ƙasa su haɗa kai su yaƙi lamarin abu ne da yadace kar a yi wasa kansa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *