Spread the love

A kalla mace mai ciki dubu 68 ke mutuwa a Nijeriya abin da ya mayar da kasar kan gaba a cikin duniya wurin mutuwar masu juna biyu.

Babban Kodineta kan mutuwar jarirai Farfesa Emmanuel Aedolapo ya sanar da haka a wurin taron tattaunawa na Arewa ta Yamma da aka yi a Kano.

Farfesa ya ce halin da ake ciki abin dubawa ne samo bakin zaren mutuwar ta karu da kashi 25 a dukan mutuwar da ake samu a duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *