Spread the love

Shugaba Muhammadu Buhari ya karɓi jagororin Tijjaniyya a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.

Shaikh Muhammad Lamin Inyas da sauran jagororin ne suka tafi fadar don kai ziyara ga shugaban ƙasa da tattauna muhimman batutuwa.

Shaikh Fantami na cikin waɗan da aka yi zaman da su hakan ya sa wasu ke tsammanin an tattauna lamurran da suka shafi addini.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *