Spread the love

Ɗan Majalisar tarayya mai waƙiltar Birnin kano da kewaye Kano Municipal Honarabul Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya kaddamar da ba da tallafi a fannoni daban daban inda sama sa mutum dubu 10 suka amfana ɓangaren Lafiya, ilimi da sana’oi daban daban kama da ɗunkin tela, aikin na’ura mai ƙwaƙwalwa da kiyon kaji da babura hawa.

Wannan shi ne karon farko da wani Ɗan Majalisar Tarayya yayi irin wannan hoɓɓasar a tarihin Siyasar Kano municipal.

Akwai buƙatar sauran ‘yan majalisar tarayya su amfanar da yankinsu kamar yanda Sharaɗa ya yi a yanzu don haka ne romon dimukuraɗiyya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *