Sanata Danbaba Danbuwa ya karɓi Rantsuwar kama aiki a majalisar dattijai

Sanata Ibrahim Ɗanbaba Dambuwa Mai wakiltar Sokoto ta kudu
ya karbi ranstuwa a majalisar dattijai wanda Sanata Ahmed Lawal Shugaban Majalisar ya jagoranta.

An rantsar da shi ne bayan da kotun ɗaukaka ƙara ta aiyana shi a matsayin Sanatan da zai waƙilci yankin kan amincewa da matsalar sunan da Sanata Abubakar Shehu Tambuwal ke amfani da shi.

Hukuncin da Tambuwal bai gamsu da shi ba ya je kotun ƙoli kan maganar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *