Spread the love

Gwamnan Kogi kuma ɗan takarar APC a jijar Yahaya Bello ne kan gaba bayan da aka gaɗi sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi 15.

Sakamakon zaɓen ya nuna PDP ce ta biyu a yawan ƙuri’un da aka bayyana.

A halin yanzu APC ce ke da rinjayen ƙiri’u a ƙananan hukumomin Ogorimagongo, Ijumu, Adavi, Okene, Kabba Bunu, Koton Karfe, Okehi, Mopamoro, Ajaokuta da Olamaboro.

PDP na da rinjaye a Omala, Igalamela/Oduhu, Yagba ta gabas, Yagba ta arewa da kuma Idah.

An bayyana 15 cikin 21. An yafi hutu za a dawo 3:30 na marece.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *