Spread the love

Yau Shekara 38 Cif Da Rasuwar Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Shehu Kangiwa, gwamnan farar hula ne da ya shiga siyasa aka zaɓe shi.

Da waɗanne aiyukka ne Sakkwatawa ke tunawa da shi ganin shi gwamna ne na farar hula da ya samu ɗimbin goyon baya da soyayyar jama’a.

Aiyukkansa da haryanzu ake cin miriyarsu akwai sakatariyar ma’aikata da otal na Giginya da ake kira 5 star da hanyoyin mota da sauransu.

Margayi yana cikin gwamninin da Sokoto ba za ta msnce da su ba kan soyayyar shi da jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *