Spread the love

Daga: Baffa Maina Hadejia.

“Kungiyar wa’azin Addinin Islama ta JIBWIS Karkashin jagorancin As-sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kaddamar da kwamittin ginin jami’ar musulunci mallakarta.

An kaddamar da kwamittin ɗakin taro na masallacin kasa dake Abuja.

Kwamittin a ƙarƙashin jagorancin Farfesa Umar Labdo tare mambobinsa da suka hada da,

_ Prof. Ibrahm Muhammad Saleh
Prof.Kabir Musa Yusuf

_Prof.Abdulmumini Hassan R/Dadi _Prof.Haruna A Birniwa

_Prof.Aliyu Bunza

_Justice. Musa Danladi

_Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
_Sheikh Kabiru Gombe
_Dr. Abdullahi Saleh Pakistan
_Dr. Ibrahim R/Lemo
_Engr. Ashiru Babandede
_Alh. Aliyu Isma’il
Alh. Ahmad Ibrahim Lau

Mutanen kungiya ta ɗora masu amanar wannan mihimmin aiki, wanda a gaban dunbin jama’a da suka hallaci taron aka kaddamar dasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *