Spread the love

Bilkisu Assalafy.

Kotun daukaka kara dake Fatakwal, jihar Rivers, ta aminta da dakatar da hukuncin babbar kotun tarayya dake Yenagoa.

Kotun tarayyar ta dakatar da dan takarar jam’iyyar APC ne daga shiga zaben jihar da za a yi a ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba, kamar yadda jaridar Independent Nigeria ta ruwaito.

Amma Kotun daukaka karar ta bawa dan takarar gwamna na jam’iyyar ta APC ikon shiga zaben a dama da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *