Kotun ɗaukaka ƙara dake zama a Kaduna ta saurari ƙorafin da Sanata Yakubu Lado da jam’iyarsa ta PDP a jihar Katsina suks shigar kan Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari, da jam’iyrasa ta APC matakin jiha da hukumar zaɓe kotu ta sanya a gobe za ta yanke hukunci ksmar yadda mujallar Managarciya ta samu labari.

An fara sauraren ƙarar ne a ranar Talata data wuce bayan gama bayanai ga kowane ɓangare kotu ta ce za ta kira domin yanke hukunci sai gashi an sanya gobe kowanensu zai san matsayinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *