Spread the love

Gwamnan Borno Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da ƙaramar asibiti a ƙaramar hukumar DALORI KONDUGA dake jihar Borno.

Akan muhimman abubuwa guda 10 da gwamna Babagana Umara Zulum Mni Fnse, ya sanya a ya gaba ya ƙaddamar da asibiti mai ɗaukar gadaje 25 a ƙauyen Dalori wadda bankin duniya da haɗin guiwar gwamnatin jihar Borno a yunƙurin sake gina wuraren da rikicin boko haram ya lalata.

Wannan abin yabawa ne da gwamnan ke yi a jihar Borno.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *