Spread the love

Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tsige Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya, Alasan Ado Doguwa

Ado Doguwa shi ne dan majalisar tarayya mai waƙiltar ƙananan hukumomin Tudun Wada da Doguwa a majalisar tarayya a karkashin jam’iyyar APC.

Kotun ta umarci hukumar zaɓe da ta sake gudanar da zaɓensu cikin wata biyu.

Jam’iyar PDP na da ƙarfi a yankin kuma ana ganin za ta iya samun nasara a zaɓen da za a gudanar na gyaran kuskuren da aka tabka a baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *