Spread the love

Matashiya ‘yar Shekara 26 da ta zama kwamishina a Jihar Kwara kuma ita ce ta farko a jihar wasu na ganin ma Nijeriya gaba ɗaya.

A Lokacin da ake tantance ta zauren Majalisar Jihar ta yi ƙwazo sosai ta burge da nuna cewa za ta iya riƙe kujerar da za ba ta.

Kwara ta fara fito da matasa a harkar mulki abin da ke nuna gwamnatoci sun tafiya da su kenan.

A Nijeriya akwai ɗimbin matasa da ke son a riƙa ba su dama su bayar da ta su rawa a harkar mulki da jagoranci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *