Spread the love

Duk da kudin da gwamantin tarayyar Nijeriya ta kashe nan ba da dadewa ba sama da Dalar Amerika miliyan 16 a wurin sayen gidan sauro don kariya da cutar Maleriya.

Kasar haryanzu kashi 30 take da shi na miliyan 2.5 a Maleriya mai dauke nau’in cirutoci masu sanya mutuwa, a dukkan duniya kashi 70 ne ke wurin wasu kasashe daban-daban da ba Nijeriya ba.

Manema labarai sun samu wannan bayanin ne a wurin shugaban kungiyar masu kula da lafiyar muhalli Mista Eze Emanuel lokacin taron kwana hudu kan lafiyar muhalli: Mai taken, lafiyar muhalli a baiyane jiya da yau da gobe.

Ya ce a Afirika ta yamma kawai a shekarar 2016 cutar maleriya kididiga ta nuna an samu fiye miliyan dari da mutuwar mutane 224,000, a tabakin hukumar kula da lafiya ta duniya a shekarar 2017. Hakan ya san Nijeriya tafi kowace kasa cutar zazzabin cizon sauro.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *