Spread the love

Matar Firaministan Nijeriya na Farko, Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa Ta Rasu

Rahotonni daga jihar Legas sun nuna cewa Allah ya yi wa Hajiya Aishatu Jummai Abubakar Tafawa Ɓalewa mata ɗaya da ta rage a duniya ga marigayi firaministan, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa wanda ya yi mulkinsa tsakanin 1960 zuwa 1966. An kashe shi a juyin mulki na farko da aka yi a Nijeriya.

Hajiya Aisha ta rasu tana da shekaru 85, ta bar ‘ya’ya 6 daga cikinsu akwai Sadiq, Usman da kuma Hajiya Yalwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *