Spread the love

Tawagar Kwallon Nijeriya da ake kira ‘Sufa Igul’ za ta fara atisayenta a yau Alhamis domin fara shirin karawar ta da Brazil a wasan sa da zumunci da za su yi a 13 ga Okotoban wannan shekara

‘Yan wasan Nijeriya 22 da aka gayyata domin wasan sun sauka, amma jagorori na Abuja bayan da ba su samu takardar izinin shiga kasar Singapore ba.

Daraktan hukumar kwallon kafa ta kasa Ademola Olajire ya sanar wadanda suke cikin tawagar irinsu Likitan ‘yan wasa da jami’in yada labarai da sauransu.

Mai horar da ‘yan wasan da tawagarsa suna a Singapore din jagorori ne ba su samu isa ba saboda tsaikon biza.

‘Yan wasan za su fara tirenin din su a yau da sauran shirye-shirye domin tun karar wasan

Yau kusan shekara 23 da watanni bayan wasar Nijeriya da Brazil ta kofin Olympic a Atlanta na mataki mai bima ma karshe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *