Spread the love

Kutun sauraren ƙarar zaɓe da ake kira Tarabunal ta sanya ranar Laraba ne za ta yanke hukuncin ƙarar zaɓen Gwamna da aka sanya gabanta a jihohin Kano da Sokoto.

Shari’ar dake tsakanin Ahmed Aliyu da Gwamna Aminu Waziri Tambuwal mai lamba EPT/SKT/GOV/01/19 za’a yanke hukuncinta a ranar Laraba mai zuwa a birnin Abuja.

Za’ayi hukuncin shari’ar a kotun Majestari dake Unguwar Wuse Zone 2, Abuja.

Ita ma shari’ar Kano a Abuja ne za a yanke hukuncinta kamar ta sokoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *