Gwamna Ya Baiwa Na Ɗaya A Gasar Kur’ani Ta Duniya Kyautar Milyan Biyar

Gwamna Zulum Ya Baiwa Dan Jihar Borno Da Ya Zo Na Daya A Gasar Kur’ani Ta Duniya Kyautar Milyan Naira Biyar, Tsaleliyar Mota, Daukar Nauyin Karatunsa Tare Da Ba Shi Aiki

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya baiwa dan asalin jihar da yazo na daya a gasar alkur’ani ta Duniya kyautar milyan biyar, mota kirar toyota, daukar nauyin karatun sa har matakin PhD da ba shi aiki.

Shi ma tsohon Gwamna, Sanata Kashim Shettima ya ba shi gida duk don baiwa dalibai dake tasowa kwarin gwiwan yin karatu da jajircewa.

Daga Comr Mohammed Pulka

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *