Spread the love

Na Gano Hanyoyin Da zan Taimaki Addininmu Da Matasanmu Da kasarmu Shi ne Ya sa Na Shiga siyasa.

Honarabul Kawu Sumaila ofr ne ya furta haka a zantawarsa da Managarciya ya ce don ya taimaki waɗan nan ne ya shiga siyasa.

Naga zan iya Ba da Gudumawa Sosai a Siyasar Fiye da Dukkannin Harkokina Da kasuwancina .

Domin Naga zan iya taimakon addini
Musulunci Da Matasan mu a Madafun iko a Nigeria. In ji Kawu

Kafin mu shiga harkokin siyasar munyi addu’ar zabi mafi Alkairi gurin Allah kuma Allah ya zaba mana harkokin siyasa Yau gamu a cikinta Kuma Bani Da abin da zance Da Allah sai Hamdallah Allah Alhamdullah.

Daga Jamilu Doguwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *