Kamfanin DMM Publication and Media Service, da ke buga jaridar Managarciya a yanar gizo da keafin riƙewa ga hannu.

Ya fitar da kwafin riƙewa ga hannu Bugu na Uku, ga duk mai buƙata ya garzaya wajen masu sayar da jaridu da Mujallu na kusa da shi domin mallakar kwafi.

Har wa yau ga mai bukƙata yana iya yi wa kamfani magana ta hanyoyin sadarwarsa domin samun mujallar.

Wannan fitowa ta Uku Mujallar ta sake fitowa da abubuwan ilmantarwa da nishaɗantarwa da faɗakarwa kamar yadda ta saba a sauran Bugu na ɗaya dana biyu.

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *