Spread the love

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yau ya tattauna da sabuwar muƙaddashiyar shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya Dakta Folashade Yemi-Esan.

Haka kuma zaman an yi shi tare da sakataren gwamnati, Boss Mustapha.

Bayan zaman da muƙaddashiyar ta karɓi ragamar jagoranci ma’aikatar domin cigaba da aiki.

Kwana ɗaya da sallamar Oyo-Ita ne aka naɗa muƙaddashiyar wadda ta soma aiki nan take.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *