Spread the love

Yana daga cikin manyan abubuwan da suke janyowa mutum ayi masa azaba acikin qabarinsa wato;
“Gulma da rashin kyautata tsarkiDuk wanda bai tubaba akafin rasuwarsa akan wadan nan halaye to azabar qabari taza iya tabbara akansa.

Manzon Allah SAW ya wuce wasu Qaburuka guda sai yace;
(Lallai wadannan qaburuka anayi masu azaba,kuma abinda ya sanya akeyi masu azabar ba wani abu bane ba mai girmab barinsaba,amma abune mai girma a wajan Allah,daya daga cikin su;Ya kasance yana yawo yana yada Gulma,dayan kuma ya kasance baya tsarkaka daga fitsari)
@متفق عليه.

A wata riwayar yana cewa;
(ba ana yi masu azaba bane ba dan wani abu mai girmaba a wajansu,amma awajan Allah abune mai girma)
@روايات البخاري.

Allah ne mafi sani

Allah ka karemu daga azabar qabari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *