Spread the love

Kamfanin kasuwancin gurɓataccen man fetur na shell a Nijeriya ya ce kullum kusan gangar mai 10,000 na gurɓataccen mai yake hasara wanda ɓarayi ke sacewa.

Babban manajan kamfanin Igo Weli ne ya sanarwa manema labarai a birnin port Harcourt a wurin taron haƙƙin kamfanin shell ga hanyoyin bututunsa.

kadarorin ƙasa masu wuyar sha’ani da kashi 55 suke na kuɗin shiga, gurɓataccen mai nada fiye da kashi 90 a samar da kudin ƙasashen waje.

Wannan lamari ne da gwamnatin Nijeriya yakamata ta mayar da hankali wajen yakar wannan hasarar.

Mai babbar kadara ce da samun kudin shiga da ƙasar ke tutiya da shi.

kamfanin NNPC ma akwai bukatar ya yi wani abu kan wannan hasarar da ake tafkawa kullum.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *