Spread the love

Managarciya ta samu labarin wasu mutanen da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farma wasu a karamar hikumar Kebbe sun kashe mutum shida.

An yi sallar janaza na mutanen, an yi masu sutura kamar yadda addini ya tanadar.

Managarciya ta nemi Karin bayani wajen jami’in Hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan Sokoto Muhammad Sadiq amma dai ba a samu magana da shi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *