Spread the love

Yan bindiga sun sace Dan majalisar dokoki na jihar Kaduna, mai wakilta Zaria. Honarabul Suleiman Dabo, an sace shi a kauyen Farakwai dake kan hanyar Kaduna zuwa Zaria.

Har zuwa hada wannan labarin ba wata magana da aka samu aka yi da Dan majalisar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *