Spread the love

Wani rikici ya barke tsakanin “yan gwalmo da “yan sandan Zuru (Police Zuru Division)

Rikicin dai yayi sanadiyar raunin ma’aikan “yan sanda kusan guda Biyar Haka kuma an yi wa wadanda babu ruwansu acikin rikicin rauni kusan mutum ukku Hadi da wani dan kabu kabu.

Zakuji sauran bayani zuwa gaba bayan munsamu cikakken bayani daga wajen wadanda suka wajen alokacin da abun yafaru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *