Spread the love

Wani Mahajjaci Daga Jihar Zamfara Ya Rasu A Saudiyya

An samu raguwa cikin Alhazzan jihar Zamfara dake Makkah yanzu.

Mamacin mai suna Malam liman Haruna Maradun, rahotanni sun nuna cewa tun da farko ya yi rashin lafiya daga bisani ya samu sauki.

An sallaci gawarsa cikin gawarwakin da aka yi wa Sallah a masallacin Harami na Makka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *