Spread the love

Hadiza Gabon na sake ginawa Tsohonnan da ruwa ya cinyewa gida a Yobe gidan nashi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon wadda kuma ta shahara wajan bayar da taimako ga marasa galihu ta taimaki tsohonnan da hotunanshi suka watsu sosai a shafukan sada zumunta bayan da ruwa ya raba shi da muhallinshi.

Taimakon da Hadiza Gabon ta wa Abba Babuga dake Fataskum jihar Yobe alkawali sake gina mai gidanshi da ruwa ya cinye.

Shafin gidauniyar Hadiza Gabon din na Instagram ya wallafa hotunan yanda tuni aka fara aikin sake ginawa Abba Babuga gidanshi da ruwa ya cinye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *