Spread the love

Hotunan Walima da cin abincin dare a bukin diyar Mai martaba Sarkin Musulmi Wanda matar Hwamnan Sokoto Maryam Mairo Aminu Waziri ta jagoranta a gidan gwamnati da babban dakin taro dake Kasarawa duka a birnin Sokoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *