Spread the love


Shugaba Muhammad Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Japan Yau lahadi domin halartar taron bunkasa nahiyar Afrika.

Taron da za fara ran Laraba a kare shi Jumu’a.

Shugaba Buhari ya tafi da rakiyar gwamnoni uku na jihar Borno da Kwara da Lagos.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *