Spread the love

Sarakunan Arewa sun kai ziyara a fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan maganar tsaro.

A lokacin ziyarar Shugaba Buhari ya fadawa sarakunan ya himmatu ga samar da tsaro a kasar nan musamman ma Arewa don haka ne ya sake fitowa da ma’aikatar kulawa da ‘yan sanda ta kasa.

Buhari ya fada musu ba wani abu da ya sanya gaba kamar inganta harkar tsaro.

Mai martaba Sarkin musulmi ya fada wa Buhari su sarakunan Arewa za su cigaba da baiwa gwamnatinsa goyon baya Dari bisa dari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *