Spread the love

‘Yan Bindigar Da Ba’asan Ku Su Waye Ba Sunyi Awon Gaba Da Dan Majalisar Dokoki Mai Wakiltar karamar hukumar Dange Shuni A Majalisar Dokoki Ta Jahar Sakkwato Honarabul Aminu Magaji Bodai A GidanSa Dake Cikin Mahaifar Sa Ta Bodai A Cikin Daren Laraba Misalin Karfe Goma Sha Biyu Na Dare 12:00.

Ya Allah Ka Mai Da Shi Cikin Iyalan Sa Lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *