Spread the love

Dalibin Shakh Ali Isa Pantami ne ya gade shi a hukumar kula da cigaban na’ura mai kwakwalwa ta kasa(NITDA).

Dalibin Kashifu Inuwa Abdullahi Dan shekara 39 wanda aka haifa 2/2/1980 ya yi digirinsa na farko a jami’ar Tafawa Balewa dake jihar Bauchi a fannin kimiyar na’ura mai kwakwalwa.

Yana da basirar aikin kimiyar sadarwa ta zamani ba fiye da shekara 15 ya yi kwas kasashen UK da USA da Switzerland.

Ya kula da rike na’urorin sadarwa na zamani fiye da 300.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *