Spread the love

Shugabar ma’aikatan Nijeriya Misis Winifred Oyo-ita ta ajiye aiki kan matsin lamba daga iyalinta. a cewar majiya mai tushe.

Oyo-Ita, ita ce hukumar kula da cin hanci da rashawa ta kama a satin da ya gabata ana tuhumarta sama da fadi da wasu biliyan uku da sauransu.

A cewar majiyar shugabar ma’aikatan ta samu matsin ne ga diyanta suka ce sai bar aikin.

A tabakin wata majiya kuma cewa diyan sun yi haka ne ganin shugaban kasa bai cen uffan ba a kan sha’anin.

Oyo-ita ta so ta ga shugaban kasa a Katsina ko Abuja amma ganin ya faskara hakan ya sanya ta yanke shawara a jiye aikinta. a cewar majiyar.

Fadar shugaban kasa ta hannun Garba Shehu ya sheda wa daily trust ba su da masaniya kan ajiye aikin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *