Spread the love

ICPC dai na tuhumar tsohon gwamnan Zamfara Abdul’aziz Yari Mafara da cin hanci da rashawa ta nemi kotu ba da umarnin kulle asusun ajiyarsa.

Tuni dai kotu ta ba hukumar ICPC damar kule asusunsa inda ta ba hukumar dama ta wallafa wannan hukunci a jaridun kasa baki daya

Idan ba a manta ba ana zarginsa da sama da fadin naira Billion 3000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *