Spread the love

Daruruwan mutane musamman Fulani sun hadu a kasuwar baje koli ta garin Gusau don gudanar da wasan sharu da suke yi dik shekara wadda gwamnan ya sake dawo da wasar domin abu ce da ke kawo fahimtar juna da dangantaka mai kyau tsakanin kabilu.

Gwamna Matawalle da mataimakinsa Barista Mahdi Gusau sun zo wurin ne a lokacin da Fulanin ke rike da sanduna.

Yin bukin Sharu don ya tabbatar duk Wanda aka yi wa laifi ya yafe don a samu tsalkakar Zamfara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *