Jagoran kungiyar Shi’a a Nijeriya Shaikh Ibrahim Zakzaky da matarsa Zenat sun dauka asibitin Mendenta a New Delhi a kasar Indiya.

Zakzaky da matarsa ma’aikatan hukumar tsaro na farin kaya ne suka rake su, bayan bayar da Berlin su shekara uku suna tsare.

Babbar Kotun Kaduna ce ta bayar da belinsu su je neman magani a Indiya damar ba za ta kare ba har sai an sallame su daga Asibiti.

Da zaran an sallame su za su dawo kasar nan a ci gaba da shari’a. Kamar yadda kotu ta bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *