Jami’oi 23 na kasar Nijeriya sun yaye dalibai 90,000 cikin wata takwas

Masu takardar shedar kammala digiri a Nijeriya sun kara yawa kasuwar neman aiki ta karu a kasar in da a tsakanin Junairu zuwa Agustan nan kadai an yaye dalibai 90,000 da suka kammala digiri a jami’oi 23 na kasar nan.

Jaridar daily trust ta gano sama da mutum 1000 suka kare karatun da darajar karatu daya.

Gurabun aiki sun takaita mutanen sun fi yawan aikin da aike samarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *