Spread the love

Daga Sa’adatu M. Dalhatu

Lemon tsamiya

Citta

Tasamiya

Lemon zaki

Na’ana’a

Kinifari

Lemon tsami

Suga

Bawaon abarba

Dafarko za ki wanke tsamiya ki sai ki sa a tukunya da ruwa ki sa su kanifari, citta, na’ana’a, bawon abarba da cardamonki ki tabbatar sun dafu sosai.

In sun dafu sai ki bari su huce sai ki murza jiki tsamiyarki da hannunki sannan ki tace ki yanka Lemun zaki da lemon tsaminki, zuba suga, a bari sai ya yi sanyi a sha. Lemun kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *