Ƙwayoyin  Cuta Dake Haifar Da Matsaloli 8 Ga Lafiyar Mata

Waɗannan ƙwayoyin cuta idan suka samu damar shiga jikin mace  Suna yin kokari suga sunkai ga 

Ƙwayoyin  Cuta Dake Haifar Da Matsaloli 8 Ga Lafiyar Mata

MOMMYN MUSAB SPECIAL  GROUP ONLINE TRAINING 
                 & 
  GYARAN JIKI

Waɗannan ƙwayoyin cuta idan suka samu damar shiga jikin mace 
Suna yin kokari suga sunkai ga 
1)Uterus 
2)ovaries
3)cervix
4)endometrium
5)fallopian tube 

Wanda waɗannnan su ne abubuwan da cikin al'aurar mace ya ƙunsa wanda sanadiyar kamuwar cuta da da ya danganci waɗannan tau yana iya kawo matsala kamar haka:
1)rashin haihuwa 
2)yawan zubar jini 
3)yawan zubewan ciki 
4)rashin ganin jinin al'ada 
5) ciwon mara 
6)Zafi lokacin saduwa 
7)daukewar sha'awa 
8)zafi lokacin fitsari da sauransu
Ni maman Mus'ab ina bawa mata  shawaran duk ta samu ɗaya daga cikin waɗannan matsalar tau kafin ta fara amfani da wani magani yana da kyau ta je asibiti domin a yi mata gwajin abun da yake  damunta kafin tafara shan magani.
Sannan kuma mace ko da ba ta da miji  za ta iya kamuwa da ɗayan cutar sai dai an fi samun cututtukan a cikin ma'aurata sai kaɗan ne daga ciki marasa aure ke kamuwa .
Allah ya ba mu lafiya.
Aishatu Musa Sani(Mommyn Mus'ab)
07041105956
Share✅
Edit❌
Comment✅