Ƙaddarar Rayuwa:Fita Ta Biyu

Ƙaddarar Rayuwa:Fita Ta Biyu
*KADDARAR RAYUWA*
  *AISHATU MUSA SANI*
              
3️⃣&4️⃣
Wani kallo ya watsa mata, Wanda hakan ya sa ta girgiza masa Kai  alamun ba ta faɗa ba.
wani ƙasai taccen murmushi yayi ya juya ya fita, daman kullin mota a hannunsa da alamun fita zai yi, a ɓangaren  Nabeela kuwa juyo wa ta yi ta kalli Hajjo data tsare ta da ido ta ce 
"Hajjo ruwa yace na kaimai na buge ya zube a jiki na".
 bata jira cewar hajjo ba ta wuce ta nufi kitchen don hada diner"
A bangaren Fahad kuwa farin ciki yake ciki sosai, dan ko ba komi yasan ta yi kuka, ya nufi gidan su Hisham wato babban amininsa wanda suka yi karatu tare,
Likiita ne shi ma a gaskiya yana da hali mai kyau, duk miskilan cin Fahad baya yiwa Hisham kasan cewar abokin sa ne tun na yarinta"
Yana shiga gidan direct falon hajiyar Hisham ya nufa yana ce wa 
"sweet mom" 
fitowa tayi ta ce
 "Fahad manyan ƴan gari kenan abunka shiru ba'a jinka" 
ya ce 
"wlh hajiya aiki ne".ta ce  "haka dai kuke cewa to ka isa abokinnaka yana ciki".
 haurawa sama ya yi ya tarar da Hisham a zaune da system a hannun shi yana danna wa yana kallonsa ya ce "ya dai baba yau na ganka cikin farinciki da fatan dai lafiya kodai Samrah ta yi ma babban kyauta ne" ya ce no kawai dai ina farin cikine saboda nasa yarinyar nan kuka, ya ce "what!" mi ya sa ka ke yi wa mata na  haka ne dan Allah" juyowa yayi  ya ce "Waye matar naka" ya ce "Nabeela man" Shiru yayi saboda ya san tsokana ce irin na Hisham ya ce abar maganar nan baki Hisham ya bude ya ce "baba ko dai kanason yarinyar nan ne ga alama" wani dogon tsaki yaja ya ce "Mitttsssww nida nake da Samrah me zan yi da mai zubin buzaye" watsar da maganan suka yi suka fara magana akan aikin su na asibiti.
A bangaren Nabeela kuwa kitchen ta shiga ta fara tinanin mi za ta dafawa  yayan nata watau  Kareem,  ta naso ta dafa masa abunda ya fiso cikin sauri ta fara aikin,  Nabeela tana da zafin nama, ga ta ba ta da wani jiki amma akwai aiki, koda yake renon Hajjo ne ,haka ta   gama ta shirya  masa a warmer takai dinning.
Dakin ta ta wuce taje tayi wanka ta fito falo ta najiran Dawowan yayan nata, ta'iske Hajjo ma tana kallon tashar saudi ta ce "hajjo sannu da gida" Hajjo ta ce "yauwa me aka shirya mana ne na  Kalacin yau" ta ce "abunda yaya na yafiso" dariya hajjo ta yi dan ta gane wa take nufi.
Suna cikin hira suka ji sallama a hanzarce ta mike ta ce "sannu da zuwa yaya" ya ce "barka da gida sweet sis" ta yi murmushi dan tanajin dadin Kulawarsa a gare ta, ta ce "yaya na kasan mina tanadar ma" ya ce "a'a" ta ce
"your fouvoride food" ya ce "wow ki ce nafara cin abinci kafun wanka" ta ce "no ka de fara wankan tukunna", ɗakin sa ya nufa tana biye dashi abaya yana shiga ta ajiye masa jakarsa ta fito, yabi bayanta da kallo yana saƙa wani abu aransa game da kanwar nasa,yana gama shirin sa yafito tsaf, tana ganinsa ta ce "Yauwa yaya kaji hajjo ko" Ta fadi maganar irin cikin shagwabar nan,wanda hakan ba matikar burge Kareem ya yi ba, dubanta yayi ya ce "Me ta yi miki " "Cewa ta yi se de nasa mata ta ci tun kafun ka zo" duban hajjo kareem ya yi ya ce "mi ya sa kike yiwa sis haka ne "
Hajiya da tun fitowar kareem ta zuba musu ido abun yana bata mamaki yadda Nabeela take sakewa da kareem fiye da dan uwanta Fahad  duban Kareem ta yi ta ce "bana son shashanci Kane mi wuri kazauna ta yi serving namu" Nabeela ne Taja mai kujera ya zauna ta zubawa kowa , suna cin abinci yana ta buga santi tana ta mai dariya  yana kammalawa kenan  aka kira sallah mangariba anan hajjo ta ce "waini ina Fahad ne kam" ta daga waya kenan zata kirashi taga yana kiranta ta daga yace "Hajjo dama nakira ne na fada miki ina gidansu Hisham " tace "bama tsala" Bayan sallah isha ya shigo ya tarrada Nabeela da Kareem suna wasan PS anata gwagwarmaya ,yana shigowa ya wuce dakin hajjo yana mamakin kareem da yake sakewa da wannan yarinyar, ya gaida Hajiya ta ce "Ok kaje abincin ka na daining "
Ya gintse fuska yayi irin na shagwaba ya ce "No Hajjo a'm Okay "hannunsa hajjo ta rike ta ce "Son me sa kake wasa da cikinka ne" dubanta yayi cikin kulawa ya ce "Hajjo naci a gidansu Hisham mom dinsa ta takuramun naci  " Murmushi tayi tace "shikenan seda safe " Dakin sa ya shiga ya kalli yadda dakin yake fes ga gadon an dame shi da beshit me taushi da laushi 
Kayansa yafara cirewa yashiga bandaki ya watsa ruwa ,yana fitowa yadauki cream me kamshi yashafa asaman farin fatansa wacce take fara tas se sheki take ,bayan yagama shirine yanufi lafiyayyen gadonsa ya kwanta .
Kaman an mutsine shi yatashi ,wayansa yajawo yakira samrah bugu biyu tadauka ta manna wayan akunnen ta tare da kashe murya ta ce 
"Honey pot"
Lumshe idanunsa yayi abun da yake kara burge sa da Samrah kenan akwaita da romantic name 
Amsawa yayi da 
"Sweet ykk"
Bayan sungama gaisawa ne tafara yimasa shagwaban data saba tana narke masa ,hakan yana matikar tafiya da zuciyar Fahad ,
Hakuri yafara bata akan zaizoshi nan da 2days 
akakar kare hiran yakwanta
bayan sun gama 
Wacece samrah
 samrah de 'yace ga wanI hamshakin me kudi Wanda Su biyu iyayen su  suka haifa samrah san gartacciyar yarin yace ga kawaye Sun had'uda Fahad ne dalilin yadu bata a asibiti tane mida tadau numbern sa a wayar sa daya futa, haka samrah ta takiran Fahat tun baya dauka harya fara dauka har kalamanta suka fara tasiri azuciyar sa yauda gobe tafi gaban wasa ahaka shakuwa me karfi tashiga tsakanin Samrah da Fahad .
Kwance yake inbanda zufa ba abun da yake yankomai 
Zufa yake hadawa dalilin wata sha'awa daya kedamun shi jikinsa harrawa yake hannun sa na rawa yaka ma Dukiyar fulanin ta yana musu wani irin shafa wa,  Jikinsa in banda rawa ba abunda yakeyi ,surar ta matikar tafiya dashi ,wasa yakeyi da dukkan sassan jikinta yana sarrafasu, ko ina Hannunsa tabawa yake kodan zeji sasaucin abunda yake ji 
Firgita yayi ya farka mararsa ne ta matikar daure mai Yadafe cikin sa 
Kowaye wannan oho? 
 
Taku harkullum 
MOMMYN MUS'AB
07041105956
Share 
Comment✅